Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Daya daga cikin sabbin sarakunan Kano ya rushe majalisarsa
Breaking
Daya daga cikin sabbin sarakunan Kano ya rushe majalisarsa
daga  Aminu Ibrahim

Hakan na cikin wata sanarwa ce mai dauke da sa hannun Jami'in watsa labarai na karamar hukumar Karaye, Mallam Haruna Gunduwawa. Daily Trust ta ruwaito cewa an gano sarkin ya bayar da umurnin rushe majalisar ne jim kadan bayan taro

Gwamnoni sun cimma sabuwar matsaya a kan biyan sabon karin albashi
Breaking
Gwamnoni sun cimma sabuwar matsaya a kan biyan sabon karin albashi
daga  Mudathir Ishaq

Legit.ng ta rawaito cewa kungiyar gwamnonin jihohin Najeriya (NGF) ta ce jihohi zasu biya karin albashi ne daidai da zurfin aljihunsu da kuma karfin tattalin arzikin da suke da shi, a saboda haka sun nuna cewa ba kowacce jiha ce

Rigima: Wata Mata ta auri maza uku, ta ajiye su a gidanta
Rigima: Wata Mata ta auri maza uku, ta ajiye su a gidanta
daga  Mudathir Ishaq

Wata mata mai suna Ann Grace Aguti, 'yar kasar Uganda mai shekaru 36 ta jawo cece-kuce a kafafen sada zumunta. Matar mai matsakaicin shekaru na zama ne a yankin Ngora na kasar Ugandan. Ta yanke shawarar auren maza uku. Richard...