Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Tirkashi: An tsare wani Fasto kan satar talotalo da akuya
Tirkashi: An tsare wani Fasto kan satar talotalo da akuya
daga  Aisha Musa

Wata kotun Majistare da ke Osogbo, jihar Osun a ranar Litinin, ta garkame wani fasto mai suna Solomon Oni Opaalade a gidan yari kan satar tolotolo da akuya sannan ya yi wa mammalakin dabbobin barazana da asiri.

A wajen kananan yara nake samun gamsuwa, in ji wani dan luwadi
A wajen kananan yara nake samun gamsuwa, in ji wani dan luwadi
daga  Aminu Ibrahim

Hukumar 'yan sandan jihar Niger, ta cafke wani mutum mai shekaru 35, mai suna Ahmed Isah da laifin luwadi da kananan yara. Isah, wanda ke zama a Sarkin-Pawa a karamar hukumar Munya ta jihar Niger, ya shiga hannun 'yan sandan ne ba