Roko nake Allah yasa Dangote yaga bidiyona ya aure ni - Inji Symba wata budurwa mai yin fim din batsa

Roko nake Allah yasa Dangote yaga bidiyona ya aure ni - Inji Symba wata budurwa mai yin fim din batsa

- Wata budurwa ta bayyana irin soyayyar da take yiwa hamshakin mai kudin nan Alhaji Aliko Dangote

- Ta bayyana hakan ne bayan fitar wani bidiyo da tayi na batsa a shafukan sada zumunta

- Ta ce tana matukar son hamshakin mai kudin kuma tana fatan zai ga daya daga cikin bidiyonta domin ya aureta

Ko kun san cewa ana daukowa masu kudin Najeriya mata daga kasar Amurka su zo su dinga yi musu rawa? Eh wannan gaskiya ne, da yawa daga cikin 'yammatan sun je an canja musu halittarsu domin su kara kyau domin jawo hankalin mazan da suke harka da su.

A irin wannan harkar ne Allah ya baiawa daya daga cikin matan da ake daukowa domin su yiwa tsofaffin masu kudin rawa sa'a. Matar mai suna Symba Erothick, ta zama abar kwantance inda tsofaffin masu kudi suke yi mata layi domin amfana da irin yanayin jikin da take da shi.

Wannan mata 'yar jihar Legas ta kasance mace da za ta iya yin kowanne abu akan kudi, ta yawan nuna soyayyarta ga hamshakin mai kudin nan na nahiyar Afirka wato Alhaji Aliko Dangote, sannan kuma an sha ganninta a wurare daban-daban tare da mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo.

KU KARANTA: Wanda ya mutu ya mutu, dan haka ba dole ne sai na halarci jana'izar mahaifiyata ba - Nnamdi Kanu

Ko kun san cewa bayan wannan alaka da take da manya a Najeriya Symba tana daya daga cikin masu fina-finan batsa, dama dai an fada cewa Symba mace da ka iya yin komai akan kudi. Kwanan nan wani daga cikin masoyanta ya saki wani bidiyo da take yi tana sayarwa mutanenta akan dala ashirin ($20). Wannan dalili ne ya sanya matar ta hau shafinta na Instagram ta bayyana cewa taji dadin abinda wannan masoyinta yayi, kuma tana fatan cewa Aliko Dangote zai ga wannan bidiyo na ta da ta yi domin ya aureta.

Ga dai abinda ta ce: "Na samu labarin cewa bidiyo na yana ta yawo a shafukan sadarwa musamman ma a jihar Legas, ina fatan ya riski Aliko Dangote ko zan burgeshi har ya nemi ya zama mijina. Ina matukar son shi sosai."

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel