Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Da dumi dumi: Gwamnan jahar Legas na farko ya mutu
Breaking
Da dumi dumi: Gwamnan jahar Legas na farko ya mutu
daga  Mudathir Ishaq

Rahotanni sun tabbatar da mutuwar tsohon gwamnan jahar Legas na mulkin Soja na farko, Birgediya Mobolaji Olofunso Johnson mai ritaya a ranar Laraba, 30 ga watan Oktoban shekarar 2019.