Atiku Abubakar ya ce ya tallafa wa Olusegun Obasanjo bayan fitowarsa daga kurkuku, yana mai danganta sukar da tsohon shugaban ya yi masa da batun wa’adi na uku.
Atiku Abubakar ya ce ya tallafa wa Olusegun Obasanjo bayan fitowarsa daga kurkuku, yana mai danganta sukar da tsohon shugaban ya yi masa da batun wa’adi na uku.
Yan sanda, sojoji da masu sa-kai sun dakile harin ‘yan bindiga a Tsafe, sun kashe da dama yayin da wasu suka tsere da raunukan harsashi a Zamfara.
A cewar kakakin rundunar 'yan sandan jihar, wasu daga cikin jama'a sun tabbaatar da cewa masu laifin ne suka taba yi musu fashi. Ya kara da cewa daga cikin masu laifin da suka kama akwai mambobin wasu kungiyoyi biyu na 'yan ta'add
Shahararriyar jarumar fina-finan Hausa, Fatima Abdullahi wacce aka fi sani da Fati Washa, ta karbi kyautar gwarzuwar jaruman hausa a wani bikin fina-finan Afirka da aka yi a Birtaniya. Washa ta mashe kyautar gwarzuwar shekarar...
A cewar matashiyar, "Ina sanya guntun siket da karamar riga bisa umarnin Madam. Ina kwanciya da maza 15 a kan N1,000 kowacce rana, ina samun N15,000 a kowacce rana domin na biya Madam bashin kudin da ta ce ta kashe a kai na." NAPT
A cikin wata sanar wa mai lamba kamar haka: NCS/ENF/ABJ/221/S.45 mai dauke da sa hannun Victor David Dimka, shugaban sashen tilasta biyayya ga dokokoki a hukumar Kwastam, ya ce sun samu takardar neman su yi biyayya ga umarnin daka
Idan aka yi maganar aure, abinda ke zuwa zukatan mutane shine mata da miji. Wasu kan yi tunanin miji da matansa. Babu mai kawo zancen mace daya da maza da yawa a matsayin aure. Amma kuma, a yankin Himalayan na Nepal, 'yan uwa...
Rade-radin na yawo cewa PDP ta fara shiga rikici kan wanda za ta ba tikiti a 2023. Sai dai jam’iyyar tace ba ta dauki wata matsaya game da tikitin takarar shugaban kasa na 2023 ba tukun.
An gano abin da ya sa Atiku ya shafe watanni 6 a kasar Larabawa, Kamar dai gudun cinnen Gwamnati ya sa ‘Dan takarar PDP Atiku ya labe a Dubai ya ki dawowa gida.
Akwai bakaken Aljanu a gidan gwamnan jihar Anambra kamar yadda Gwamna ya fada har ya nemi jama’a su yi masa addu’a kan wasu Aljanu da ke damunsa har ya gaza aiki.
Daya daga cikin jarumai mata da tauraruwar su ta haska a baya mai suna Safna Aliyu wacce a yanzu ta dauki mai tsawo ba tare da an ganta a cikin harkar fim ba, jarumar ta bayyana rashin fitowarta a fim a matsayin wani abu da ya...
Labarai
Samu kari