Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Gwamna El-Rufai ya kira taron dangi a kan matsalar tsaro a Kaduna
Gwamna El-Rufai ya kira taron dangi a kan matsalar tsaro a Kaduna
daga  Mudathir Ishaq

Gwamnan jahar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya yi wata ganawar sirri tare da dukkanin masu ruwa da tsaki a kan harkar tsaro a jahar Kaduna, inda suka goga gemu da gemu tare da musayar ra’ayi a kan yadda za’a shawo kan matsala

Kaico! Yaro ya mutu bayan ya kwana yana wasan bidiyo na kwamfuta
Kaico! Yaro ya mutu bayan ya kwana yana wasan bidiyo na kwamfuta
daga  Aminu Ibrahim

Wani yaro mai shekaru 17 a duniya ya rasa ransa bayan da ya kwana yana wasa a na’ura mai kwakwalwa. Yaron mai suna Piyawat Harikun daga Udon Thani a kasar Thailand yana hutu ne lokacin da abun ya faru. Ya fadi ne inda ya mutu...