Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Jihohi 10 da suka fi talauci a Najeriya a shekarar 2019
Breaking
Jihohi 10 da suka fi talauci a Najeriya a shekarar 2019
daga  Mudathir Ishaq

Hukumar kididdiga ta kasa (NBS) ta yi amfani da wasu abubuwa a matsayin mizanin auna yawan talauci a jihohin Najeriya, inda ta fitar da jerin jihohi da kuma matakin da suke kai a yawan talauci. Yawancin jihohin Najeriya na fama da