Alkalin Alkalai a Najeriya ta haramta amfani da lakabin “Barrister” a mu’amalar hukuma da Kotun Koli, tana mai cewa bai dace da ƙa’idojin ƙwarewar aiki ba.
Alkalin Alkalai a Najeriya ta haramta amfani da lakabin “Barrister” a mu’amalar hukuma da Kotun Koli, tana mai cewa bai dace da ƙa’idojin ƙwarewar aiki ba.
A yau Asabar 9 ga watan Nuwamba ne dan uwan Shugban kasa Muhammadu Buhari, Mamman Daura ya cika shekaru 80 da haihuwa kuma daya daga cikin 'ya'yan sa, Fatima ta yi amfani da wannan dama ta yi wallafa wani rubuta inda da ta sadauka
Akwai labarain na sanannun mutane da suka bar kwaleji amma suka zama manyan masu kudi amma kalilan ne zaka samu sun bar sakandire kuma suka samu arziki mai tarin yawa a duniya.
Ana zargin wani jami'in dan sanda a Akwa Ibom da kashe wani mutum har lahira a wani biki da gwamna jihar, Udom Emmanuel ya samu halarta. Lamarin ya faru ne a ranar Alhamis a Ikot Ukab, karamar hukumar Nsit Ubium da ke jihar Akwa
Jami'an sashen IRT na hukumar yan sanda karkashin DCP Abba Kyari sun damke wani tsohon Soja, Samuel Adagbo, da laifin sayarwa yan siyasan jihar Delta sabbin jarirai.
A cewar rahoton, wata matashiya ce ta fara tona asirin Aisha yayin da ta iske gawar jaririn bayan ta shiga gidan da matar ta haihu, ita kuma ta kwarmata labarin har ta kai ga jami'an sintirin unguwar sun shigo cikin lamarin. Amma
Yayinda fadar shugaban kasa ta bakin hadiman shugaba Buhari kan harkokin majalisar dokokin tarayya, Babajide Omoworare da Umar EL-Yakub, sune kokarin watsi da rahotannin cewa akwai takun saka tsakanin shugaban kasa da mataimakinsa
Majiya daga asibitin Maryland da ke Legas ta tabbatar da rasuwar likitan marigayi MKO Abiola da wurin karfe 2 na daren yau bayan gajeriyar rashin lafiya kamar yadda jaridar The Nation ta ruwaito.
Jigon PDP, Cif Sunny Onuesoke, wanda ya bayyana hakan a ranar Juma’a, ya jaddada cewa hukuncin Shugaban kasa Buhari na rufe dukkanin iyakokin kasar shine shawaa mafi kyau domin cigaban tattalin arzikin kasar.
Asibitin koyarwa na malam Aminu Kano ya gudanar da aikin kwakwalwa karo na biyu inda suka cire wani tsiro tare da samun nassara gudanar da wannan aiki. An gudanar da aikin ne inda aka cire wani tsiro daga kwakwalwar wata baiwar Al
Labarai
Samu kari