Alkalin Alkalai a Najeriya ta haramta amfani da lakabin “Barrister” a mu’amalar hukuma da Kotun Koli, tana mai cewa bai dace da ƙa’idojin ƙwarewar aiki ba.
Alkalin Alkalai a Najeriya ta haramta amfani da lakabin “Barrister” a mu’amalar hukuma da Kotun Koli, tana mai cewa bai dace da ƙa’idojin ƙwarewar aiki ba.
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa a yanzu haka wani yaro dan shekara shida na karkashin kulawar likita a cibiyar kula da wadanda aka ci zarafinsu na asibitin Gambo Sawaba, Zaria, jihar Kaduna bayan wani dan shekara 15 ya lal
Lokacin da aka fara bada matsayin, a ranar 3 ga watan Afirilu, 1975, marigayi Frederick Rotimi Alade Williams da Dr. Nabo Graham Douglas ne aka fara karramawa da matsayin. Tun daga nan, sama da lauyoyi 500 aka ba matsayin. Wasu na
Hankula sun tashi jiya yayin da jirgin sama mai lamba rijista JQ2324 da ya tashi daga Legas zuwa Abuja ya fara hayaki a sama. An gano cewa, jirgin na kamfanin Azman na dauke da fasinjoji 120 ne kuma dole ce tasa ya koma filin...
Sai dai wata mai ilimin al'adun mutane, Juliane Edwards, wacce keda ilimi a kan yadda ake aure a tsakanin 'yan uwan juna a kasar Pakistan, ta ce bata yi mamakin faruwar hakan ba. "Al'ada ce a wurinsu. Idan har aure a tsakanin 'yan
Gwamnatin tarayya ta aminta da gina sabbin kwalejin kimiyya da fasaha a jihohi 16 na kasar nan. Ministan ilimi, Mallam Adamu Adamu ne ya bayyana hakan a ranar Alhamis yayin jawabinsa a taro na 64 na kungiyar ilimi ta kasa da...
Wani bidiyo da ke nuna jami’in dan sandan Najeriya cikin halin maye kwance a kasa ya billo a kafofin sadarwa na itanet, inda mutane da ke wucewa suka dunga yi masa ba’a tare da muzanta shi.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya mika kasafin kudin shekarar 2020 ga majalisar jihar. Kasafin kudin wanda gwamnan ya sawa suna 'Kasafin cigaba mai dorewa' na dauke da N197,683,353,659 a matsayin jimillar kudin da...
Mun ji cewa Sanatocin Najeriya sun ba Isa Pantami da NSA shawarar yadda za a magance garkuwa da mutane inda su ka ce a rika gano masu garkuwa da mutane ta salularsu.
Shi ma shugaban kasar Turkiyya, Recep Erdogan, a karon farko a ranar Laraba ya sanar ma duniya cewa lallai sun kama matar Baghdadi inda yace: “Mun kama matars, yau na fara fadan wannan, amma bamu yi yayatawa ba.”
Labarai
Samu kari