Tsohon mataimakin gwamnan Kebbi, Ibrahim Aliyu, ya rasu bayan rashin lafiya. Gwamna Nasir Idris ya yi jimamin rasuwarsa tare da yabawa gudummawar da ya bayar.
Tsohon mataimakin gwamnan Kebbi, Ibrahim Aliyu, ya rasu bayan rashin lafiya. Gwamna Nasir Idris ya yi jimamin rasuwarsa tare da yabawa gudummawar da ya bayar.
Idan aka yi maganar dukiya a Najeriya, ba a cika kiran sunan mata ba. An fi kiran sunanayen maza a matsayin manyan masu kudi. Idan kuwa aka fara zancen mata masu kudi a kasar nan, sunan Folorunsho Alkija kadai ake kira.
Kamar yadda muka sani wasu rukunin Musulmi a duniya irin mabiya darika da qadiriya na gudanar da bikin zagayowar ranar haihuwar Annabi Muhammadu Sallahu Alaihi Wasallam.
A ranar Asabar ne kwamitin koli na rundunar soji ya amince da yin karin girma ga manyan sojoji zuwa mukaman Manjo Janar da Birgediya Janar. A cikin wani jawabi da kakakin rundunar soji, Kanal Sagir Musa, ya fitar a ranar Lahadi,
Nan da ‘yan shekaru kadan tsarin wutan lantarkin kasashen ECOWAS zai soma aiki.Ana sa rai cewa Najeriya za ta samu Tiriliyan akalla 13 daga tsarin wutan da za a kawo.
Wasu da ake zargin yan daban siyasa ne a safiyar Litinin, 11 ya watan Nuwamba, sun kona sakatariyar jam’iyyar Social Development Party (SDP), da ke Lokoja, babbar birnin jihar Kogi.
Mun ji cewa Aliko Dangote ya fara shirin kafa masana'anta a Kebbi. Gwamna Kebbi ya yaba da kokarin Dangote na kawo masu kamfanin noma da zai ba matasa aiki.
Har a yau, naira asirin kadai ce kudin Najeriya da ke dauke da hoton tsohon shugaban kasar Najeriya na mulkin soji. Shugaban kuwa shine janar Muratala Ramat Muhammed. An haifi Murtala Muhammed ne a ranar 8 ga watan Nuwamba 1938 a
Ma'aikatar lura da arzikin man fetur wato DPR ta daina bada daman gina gida mai tare da janye bada lasisi ga gidajen mai dake da kusancin kilomita 20 da iyakokin Najeriya har lokacin da Allah yaso.
Ta ce tana sana'ar sayar da abinci yayin da shi kuma mijinta ke sana'ar kafinta, amma duk da haka babu zaman lafiya a gidansu. A cewarta, sau biyu tana siya wa mijinta mota bisa tsammanin cewa aiki da motar zai kawo saukin matsalo
Labarai
Samu kari