Jerin sunaye: Rundunar soji ta kara wa manyan sojoji fiye da 34 girma zuwa mukamin manjo janar
A ranar Asabar ne kwamitin koli na rundunar soji ya amince da yin karin girma ga manyan sojoji zuwa mukaman Manjo Janar da Birgediya Janar.
A cikin wani jawabi da kakakin rundunar soji, Kanal Sagir Musa, ya fitar a ranar Lahadi, ya bayar da sunayen manyan sojojin da aka kara wa mukami zuwa Manjo Janar sun hada da;
1. Birgediya Janar S. Idris
2. Birgediya Janar DC Onyemulu
3. Birgediya Janar BO Sawyer
4. Birgediya Janar GS Abdullahi
5. Birgediya Janar IM Obot
6. Birgediya Janar AL Lawal
7. Birgediya Janar LA Adegboye
8. Birgediya Janar AB Ibrahim
9. Birgediya Janar PB Fakroga
10. Birgediya Janar CK Nwosu
11. Birgediya Janar HI Bature
12. Birgediya Janar AL Dusu
13. Birgediya Janar MA Masanawa
14. Birgediya Janar JA Ataguba
15. Birgediya Janar AE Attu
16. Birgediya Janar BA Isandu
17. Birgediya Janar SS Araoye
18. Birgediya Janar MS Ahmed
19. Birgediya Janar GAT Ochigbano
DUBA WANNAN: Zuwa kotu a keken guragu: Iyalin Maina sun fadi gaskiyar halin da lafiyarsa ke ciki
20. Birgediya Janar TA Lagbaja
21. Birgediya Janar LA Fejokwu
22. Birgediya Janar PE Eromosele
23. Birgediya Janar AM Alabi
24. Birgediya Janar GO Adesina
25. Birgediya Janar MM Bunza
26. Birgediya Janar AA Adesope
27. Birgediya Janar KI Muktar
28. Birgediya Janar OO Olatunde
29. Birgediya Janar EA Ndagi
30. Birgediya Janar KO Aligbe
31. Birgediya Janar UA Yusuf
32. Birgediya Janar OC Ajunwa
33. Birgediya Janar FO Omoigui
34. Brigadier General Birgediya Janar OA Akinyemi da auran wasu da dama.
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.
Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng