Labarai

Labarai Zafafan Labaran

'Yan bindiga sun sace mai jego da wasu mutane 5 a garin Kaduna
Breaking
'Yan bindiga sun sace mai jego da wasu mutane 5 a garin Kaduna
daga  Mudathir Ishaq

Mazauna yankin da abin ya faru sun bayyana cewa 'yan bindigar sun yi ta harbe-harbe bayan isarsu unguwar, mai makwabtaka da Falwaya, lamarin da suka ce ya hana su cigaba da barci saboda fargaba. Daya daga cikin mai unguwannin yank