Shugaban Amurka Donald Trump ya ce hare-haren da kasarsa ke kaiwa Iran za su ci gaba, yana mai jaddada cewa ba za a bari Tehran ta mallaki makamin nukiliya ba.
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce hare-haren da kasarsa ke kaiwa Iran za su ci gaba, yana mai jaddada cewa ba za a bari Tehran ta mallaki makamin nukiliya ba.
Mazauna Kurudu sun bayyana yadda aka kashe Kanal Abdulrazaq Ude a babban birnin tarayya Abuja, yayin da surukinsa ya ce kisan shiri ne ba yunkurin garkuwa ba.
Kanal Aminu yace daga cikin abubuwan da suka gano akwai: Manyan motoci masu girke da bindigu guda 2, alburusai 2,080, bindigar AK 47 guda 3, babur daya, kayan sawa, kayan abinci, karafan gyaran motoci da dai sauransu.
Akalla gawarwakin mutane 12 suka kone kurmus a sakamakon wata gobara da ta tashi a sashin binciken ilimin halittar dan adam na babban asibitin koyarwa na jami’ar Obafemi Awolowo dake Ile-Ife, jahar Osun.
Haifaffen dan mai martaba Shehun Borno, Kashim Abubakar - ElKanemi, ya doke jami'in hukumar NSCDC a birnin Maiduguri yayinda ake wasan mota.
Wani bidiyo da tashar YouTube ta Tsakar Gida ta wallafa, ya bayyana yadda Sadiya Haruna da jarumi kuma furodusa Isah I.Isah suka sake jawo cece-kuce a kafafen sada zumuntar zamani...
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Ahmed Sani Yarima, ya bayyana niyyar takarar kujeran shugaban kasan Najeriya kuma wasu malamai sun bayyana masa cewa an yi musu wahayin hakan. Daily NIgerian ta ruwaito.
Hukumar kula da abinci da magunguna wato Food and Drug Administration (FDA), wacce ta kasance hukumar kasar Amurka na lafiya da jama’a, ta amince da Crizanlizumab-tmca, wani sabon maganin cutar sikila mai tsanani.
Al’amarin ya faru ne a ranar Juma’a da ta gabata, 15 ga wannan watan da muke ciki na Nuwamba. Wata matashiya ce ta yi yunkurin shiga cikin na’urar da ke bada hasken wutar lantarki wato taransufoma...
Idan ana kwatancen Sarki a nahiyar Afrika dole ne a sanya tsohon Sarkin Kano marigayi Alhaji Dr. Ado Bayero saboda irin sunan da yayi a duniya ta fannin sarauta, ilimi iya mulki da kuma nuna izza ta mulki.
Umar Pariya, daya daga cikin shakikan hadiman tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya rasu. Mista Pariya ya rasu ne da safiyar Talata a kasar Dubai bayan gajeriyar rashin lafiya.
Labarai
Samu kari