Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Nasarar APC: Yahaya Bello babban 'dodo' ne - Oshimhole
Breaking
Nasarar APC: Yahaya Bello babban 'dodo' ne - Oshimhole
daga  Mudathir Ishaq

Adams Oshiomhole, shugaban jam’iyyar APC ta kasa, ya kwatanta Yahaya Bello, gwamnan jihar Kogi da ‘babban dodo’ fiye da David Lyon, zababben gwamnan jihar Bayelsa. A yayin tattaunawa da manema labaran gidan gwamnati bayan ya gabat

Kano: Yadda tsohon dan gidan mari ya mayar da wani mutum 'Dujal'
Breaking
Kano: Yadda tsohon dan gidan mari ya mayar da wani mutum 'Dujal'
daga  Aminu Ibrahim

Malam Salisu Yahaya mutum ne mai kimanin shekaru 40 a duniya wanda ya rasa idanunsa a hannun wani dan daba mai suna Mario. Lamarin ya faru ne a unguwar Kwalwa da ke karamar hukumar birni da kewaye a ranar Litinin da ta gabata.