Shugaban Amurka Donald Trump ya ce hare-haren da kasarsa ke kaiwa Iran za su ci gaba, yana mai jaddada cewa ba za a bari Tehran ta mallaki makamin nukiliya ba.
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce hare-haren da kasarsa ke kaiwa Iran za su ci gaba, yana mai jaddada cewa ba za a bari Tehran ta mallaki makamin nukiliya ba.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon babban kwamishinan Najeriya a Birtaniya, Alhaji Abubakar Alhaji ya koma ga Mahaliccinsa yayin da ya ke karban magani a Abuja.
Farin cikin kowacce mace ne a kirata da uwa bayan aure. Wasu wannan farin cikin ba ya samuwa, saboda rashin haihuwa na shekaru da yawa bayan aure. Susan Egenti mai shekaru 44 bata samu wannan farin cikin ba sai bayan shekaru 16 da
Masana kiwon lafiya sun bukaci jama’a da su yawaita cin ganyen gwaza. A cewarsu, yana dauke da sinadarai masu amfani ga jikin dan Adam. Bincike ya nuna cewa, ganyen gwaza na dauke da sinadarin kawar da cututtuka da suka hada da...
Matsalar latata tsakanin daliban manyan makarantun gaba da sakandare ya addabi manyan makarantun kasar nan a 'yan kwanakin nan. Wanda aka yi ba da dadewa ba kuwa shine na jami’ar Babcock, wanda aka gano bidiyon wata budurwa suna..
Wata mata mai karamin gidan cin abinci irin wanda ake kira da ‘buka’ ta bayyana yadda take amfani da ruwan gabanta, ruwan wankan gawa da kuma jinin al’adarta wajen hada sanwa don jawo kwastomomi...
Wasu kwararru a ilimin halayyar dan Adam na jami’ar California da ke kasar Amurka, sun gano yadda kwakwalwar mace ta fi ta namiji aiki da kaifi. Masanan, wadanda suka gudanar da binciken a kan kwakwalwa dubu 46, sun bayyana...
Asuquo Amba, kwamishinan 'yan sanda na jihar Ekiti ya ce na'urar daukan bidiyon sirri na CCTV ta nuna cewa wani ma'aikacin bankin yana daukan kudade daga dakin ajiyar kudi na bakin wasu 'yan mintina kafin 'yan fashin su kai hari a
Wasu miyagu da ba’a san ko su wanene ba sun karar da wasu iyalai yan gida daya a jahar Benuwe, inda suka kashe maigidan, matarsa da wani ‘dansu guda daya, yayin da karamar diyarsu ta tsallake rijiya da baya.
Wani jami’in dan sanda ya saka kanshi a cikin mummunan tashin hankali, bayan ya tare wata mota da niyyar ya karbi cin hanci daga wajen direban motar, ashe bai san cewa soja ne ba...
Majalisun dokokin Najeriya zasu fara gudanar da gyaran fuska ga dokokin da suka samar da tsarin bada tallafi na gwamnatin tarayya ta hanyar daukan matasa aiki na N-Power ta yadda za ta kunshi har da matasa yan bautan kasa.
Labarai
Samu kari