Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Yari mutumin arziki ne - APC ta yiwa Matawalle raddi
Yari mutumin arziki ne - APC ta yiwa Matawalle raddi
daga  Abdul Rahman Rashid

Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Zamfara ta musanta zargin da ake yiwa tsohon gwamnan jihar, AbdulAziz Yari, cewa yana goyon bayan yan bindigan da suka addabi jihar tun lokacin da yake gwamna.

Iyalan Maina sun bukaci sauyin alkali, sun bada dalilai
Breaking
Iyalan Maina sun bukaci sauyin alkali, sun bada dalilai
daga  Mudathir Ishaq

Iyalin Abdulrsheed Maina sun yi kira ga shugaban babban kotun tarayya,Jastis John Tsoho a kan ya canza alkalin da ke shari'a tsakanin gwamnatin tarayya da Faisal Abdulrasheed Maina. Iyalin sun ce basu da kwarin guiwa a kan Jastis