Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Hotuna da darajar gidaje 10 mafi kyau da tsada a Najeriya
Breaking
Hotuna da darajar gidaje 10 mafi kyau da tsada a Najeriya
daga  Mudathir Ishaq

Najeriya ta kasanace gidan wasu mashahuran manyan masu kudi a Afirka. Daga cikin mashahuran masu kudin sun hada da ‘yan kasuwa da masu nishadantarwa. Saboda yanayin halin da kasar ke ciki, ba kasafai ake ganin gine-gine na alfarma