Tsohon mataimakin gwamnan Kebbi, Ibrahim Aliyu, ya rasu bayan rashin lafiya. Gwamna Nasir Idris ya yi jimamin rasuwarsa tare da yabawa gudummawar da ya bayar.
Tsohon mataimakin gwamnan Kebbi, Ibrahim Aliyu, ya rasu bayan rashin lafiya. Gwamna Nasir Idris ya yi jimamin rasuwarsa tare da yabawa gudummawar da ya bayar.
Saudiyya ta kafa sabon ƙawancen ƙasashe domin kare hanyoyin jiragen ruwa daga hare-haren Houthi, yayin da Najeriya ke cikin ƙasashen da suka goyi bayan shirin.
Gwamnan jihar Plateau, Simon Bako Lalong, ya sake samun nasara kan jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP da dan takararta a zaben gwamna jihar, Jeremiah Useni, a kotun daukaka kara.
Dakarun yaki da ta’addanci na rundunar Operation Lafiya Dole da Sojojin kasar Chadi sun yi ma mayakan kungiyar ta’addanci ta Boko Haram jini da majina a wani samame da suka kaddamar a kansy a ranar Alhamis, 28 ga watan Nuwamba.
Dan matashin Najeriya, haifaffen jihar Plateau, Jerry Isaac Mallo, ya hada wata tsalaliyar mota irinta na farko a Najeriya. Injiniyan kuma shugaban kamfanin Bennie Technologies LTD, ya kaddamar da motar mai suna Bennie Purrie rana
Wata karamar yarinya yar shekara 9 ta aikata ma kanta sabalikita bayan ta kashe kanta da kanta a gidan da ake rikonta dake rukunin gidajen Ankpa, a cikin garin Makurdi, babban birnin jahar Benuwe.
Matashiyar jaruma Amal Umar, ita kadai ce jarumar da ke fitowa a fina-finan Kannywoood kuma a lokaci daya take fitowa a fina-finan masna’antar Nollywood...
Kungiyar abinci da aikin noma wato FAO ta alanta Najeriya matsayin kasa mafi noman doya yayinda kasar ke noman kashi 64 cikin 100 na doyan da akeci a duniya.
Akalla mutane tara ne suka gamu da ajalinsu a sanadiyyar wani mummunan hadarin mota daya auku a ranar Alhamis, 28 ga watan Nuwamba a kan babbar hanyar Bauchi zuwa Darazo, cikin jahar Bauchi.
A jawabinsa wurin taron gasar karatun al-qurani na shekara-shekara karo na 34 a jihar da aka yi a Minna, ya bukaci al'umma su yi amfani da ilimi da koyarwar da ke cikin Kura'ani domin kawo cigaba a kasar. Sarkin ya kara da cewa ne
'Yan sanda a jihar Legas sun gurfanar da maza 47 da ake tuhuma da laifuka masu alaka da luwadi. An gurfanar da su ne gaban babban kotun tarayya na jihar Legas kan zargin aikata laifi guda daya na soyayya da jinsi daya. 'Yan sandan
Labarai
Samu kari