Saudiyya ta kafa sabon ƙawancen ƙasashe domin kare hanyoyin jiragen ruwa daga hare-haren Houthi, yayin da Najeriya ke cikin ƙasashen da suka goyi bayan shirin.
Saudiyya ta kafa sabon ƙawancen ƙasashe domin kare hanyoyin jiragen ruwa daga hare-haren Houthi, yayin da Najeriya ke cikin ƙasashen da suka goyi bayan shirin.
Mutuwar Emmanuel Abiodun Adewale Alogbo, shugaban cocin Cherubim and Seraphim Movement na duniya baki ɗaya, ta jawo saƙonnin ta'aziyya daga al'ummar Kiristoci.
Mamaki da tsananin alhini ya shiga zukatan mutane bayan da abokin wani ma'aikacin matatar man fetur ta kasa ta NNPC ya kasheshi. Kamar yadda The Cable ta ruwaito, Ibrahim Ajayi Allah, yayi murabus daga aiki a NNPC kuma ya tashi...
Tsohon ministan tsaro, Janar TY Danjuma, ya ce idan ya fallasa abubuwan da ke faruwa a kasar nan, yan Najeriya ba zasu iya bacci ba.
Wata budurwa mai suna Scilla_xx a kafar sada zumuntar zamani ta tuwita, ta kalubalanci babban faston Omega Outreach Christian Ministry mai suna Apostle Johnson Suleman, a kan kwanciya da ‘yar uwarta kuma yana wa’azin a zama...
Mutane na amfani da Ridi wajen yin abubuwa da yawa ballantana wajen yin abinci da sauran su. Mutane da dama na da masaniya game da ridi sai dai yadda suke amfani da ita ne ya banbanta...
Mitoci kadan daga babban asibitin Uke dake karamar hukumar Karu ta jihar Nasarawa ne gonar Hausawa take. Gona ce da take dauke da dabbobi daban-daban da suka hada Shanu, Akuyoyi da Tumakai...
Wata mata na kwance a gadon asibiti rai a hannun Allah, bayan da mijinta yayi mata mugun duka a kan kazar Kirsimati. An ruwaito cewa, wani mutumin asalin kasar Uganda mai shekaru 50, ya yi wa matarsa mugun duka saboda yanka...
Wani magaidanci mai matsakaicin shekaru kuma mamuguncin uba ya dirka ma diyarsa yar shekara 16 cikin shege a jahar Ogun, sa’annan daga bisani ya nemi taimakon wani mai maganin gargajiya wajen zubar da cikin.
Wasu tattaba kunne a jihar Kano sun garzaya gaban wata kotun majistare dake Dorayi don bukatar gadonsu. Ba bukatar gadon bace abun mamaki, sun bukaci alkali ya fitar musu da hakkinsu a kan wani fili da mahaifin kakansu, marigayi A
Wani ma'aikacin gwamnati mai suna Sunday Udo, a ranar Alhamis ya roki wata kotun kwastamari da ke Abuja da ta warware aurensu mai shekaru 28. Ya yi ikirarin cewa, matarsa ta kwanta da maza 9 duk da aurensa da ke kanta. Udo ya bayy
Labarai
Samu kari