Likitoci a Vietnam sun yi nasarar dasa azzakari ga wani mutum mai shekaru 43 karo na farko a ƙasar, bayan an yi amfani da sashen jikin wani da ya mutu.
Likitoci a Vietnam sun yi nasarar dasa azzakari ga wani mutum mai shekaru 43 karo na farko a ƙasar, bayan an yi amfani da sashen jikin wani da ya mutu.
Mutuwar Emmanuel Abiodun Adewale Alogbo, shugaban cocin Cherubim and Seraphim Movement na duniya baki ɗaya, ta jawo saƙonnin ta'aziyya daga al'ummar Kiristoci.
An kammala shagulgulan biki cikin farin ciki a Karofi ranar Alhamis, a cikin makon jiya, inda daga nan aka wuce tashar mota dake Dustin-Ma aka dauki hayar babbar motar daukan fasinja da zata dauki amarya da dattijan da zasu raka
Ana bukatar N30m a kan Dagacin Birnin Gwari, Alhaji Yusuf Abubakar Yahaya, wanda ya ke hannun masu garkuwa da mutane. Yanzu dai garkuwa da mutane ya yi kamari a Kaduna.
Aliko Dangote shine bakin mutum mafi kudi a duniya a yau. Ba abun mamaki bane idan aka ce yana rayuwa a gidan da za a kira da 'aljannar duniya'. Rade-radi sun bayyana cewa, gidan Aliko Dangote ya kai darajar $30million. Gidan na n
A kalla gwamnoni uku ne a arewa suka kara aure bayan nasarar da suka samu a zabukan 2019 da aka yi. Wadannan gwamnonin sun kara aure ne kamar yadda addinin Islama ya tanadar. Biyu daga cikinsu gwamnonin APC ne inda guda daya kacal
A halin yanzu shekaru uku kenan da auren 'yar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Zahra da Ahmed Indimi. Masoyan junan sun yi murnar zagayowar wannan ranar da kalaman soyayya ga juna. Sun garzaya shafinsu na Instagram a ranar Litinin
Gasar haddar Qur'ani mai girma ta duniya ta shekarar nan ta cika da abubuwan mamaki. Hakzalika, an kafa babban tarihi don an samu wani matashi mai shekaru 17 a duniya da ya lashe gasar.
A halin yanzu hukumomi sun bazama neman wata mata da ta tsinke harshen saurayinta bayan da suke sumbatar juna. Kamar yadda rahoto ya bayyana, matar da ba a gano ta ba har yanzu, na da shekaru 23 a duniya. Ta tsinke harshen...
A satin da ya gabata ne rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta gabatar da wata mata mai suna Aisha Abubakar da ke sabuwar unguwa a karamar hukumar Rimi a jihar. Ana zarginta da kashe 'yar kishiyarta ta hanyar zuba mata guba...
Da alamun akwai rashin jituwa a gwamnatin jihar Zamfara karkashin gwamna Muhammad Bello Matawalle, yayinda kwamishanoni biyu da mai bada shawara daya sunyi murabus makonni biyu bayan rantsar da su.
Labarai
Samu kari