Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Kano: Sanusi ya haramta wa 'Sokon' Kano shiga fadarsa har abada
Breaking
Kano: Sanusi ya haramta wa 'Sokon' Kano shiga fadarsa har abada
daga  Aminu Ibrahim

Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya haramta wa Sokon Kano, Alhaji Ahmadu Abdulwahab shiga fada. Wannan matakin ya biyo baya ne, kasa da sa'o'i 24 bayan kwamitin sasancin da ya samu shugabancin tsohon shugaban kasar Najeriya, Janar

Gwamnoni 10 da suka mallaki makudan kudi da adadinsu
Breaking
Gwamnoni 10 da suka mallaki makudan kudi da adadinsu
daga  Mudathir Ishaq

Idan aka yi maganar arziki ballantan wanda ya shafi ‘yan siyasa, wasu kan fara dangantashi da almibazzaranci. A wannan kuwa ba hakan yake ba. Wasu daga cikin gwamnonin nan, sun tara arzikinsu ne ta hanyar fafutukarsu tare da kasuw