Mutuwar Emmanuel Abiodun Adewale Alogbo, shugaban cocin Cherubim and Seraphim Movement na duniya baki ɗaya, ta jawo saƙonnin ta'aziyya daga al'ummar Kiristoci.
Mutuwar Emmanuel Abiodun Adewale Alogbo, shugaban cocin Cherubim and Seraphim Movement na duniya baki ɗaya, ta jawo saƙonnin ta'aziyya daga al'ummar Kiristoci.
Sifeta Janar din 'yan sandan Najeriya, IGP Mohammed Adamu, ya bada umarnin sauyin wajen aiki ga AIG Sanusi Nma Lemu zuwa yanki na 12, Bauchi (jihohin Bauchi, Borno da Yobe) da AIG Gwandu Abubakar zuwa yanki na 3, Yola (jihohin Ada
Babban sakataren majalusa Ahl-ul-Bayt ta duniya ya bayyana cewa dole ne kungiyoyi a duniya su assasa tambayoyi ga gwamnatin Najeriya don duba lafiyar Zakzaky da kuma nemar masa lafiya.
A kalla ma’aikatan jihar Zamfara 4,972 ne zasu rasa albashin watan Disamba har sai an tabbatar da sahihancin kasancewarsu ma’aikatan jihar. Kwamishinan kudin jihar, Alhaji Rabiu Garba Gusau ya bayyana.
Shugaban jam'iyyar APC na yankin jihar Zamfara ya tabbatar da cewa sun samu sabon mamba a jam'iyyar. Sani Gwamna ya bayyana cewa sun samu dan jam'iyyar PDP wanda ya yi takarar neman tikitin fitowa zaben gwamnan jihar a jam'iyyar.
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya bayyana ‘bulalan Malam’ a matsayin babban kalubalen daya fuskanta wajen neman ilimin addinin Musulunci a yayin da yake zuwa makarantar Islamiyya.
Gwamnan jahar Kogi Alhaji Yahaya Bello ya yi rashin babbar yayarsa, Hajiya Rabi’at Bello wanda Allah Ya yi ma rasuwa a ranar Litinin, 23 ga watan Disamba, kamar yadda gwamnan da kansa ya bayyana.
A ranar Laraba 18 ga watan Disamba ne wata ma’aikaciyar gidan talabijin mai suna Juliet Mgborukwe ta yi bikin murnar rabuwa da mijinta mai suna Chima Ojukwu. Ganin wannan bikin murnar ne yasa tsohon mijin nata din ya wallafa...
Sarkin musulmai kuma shugaban majalisar koli ta al’amuran addinin musulunci, Sa’ad Abubakar ya bayyana cewa alkiblar da kasar nan ke fuskanta na da matukar hatsari. Ya bayyana cewa, talaka na da hujjar fusata tun daga yadda aka...
Akwai yiwuwar mu ci amanar abokan zamanmu idan har hakan halayyar iyayenmu ce? Kamar yadda sakamakon wani bincike ya nuna, akwai yiwuwar mata biyu bisa uku da iyayensu mata suka taba cin amana, su ma su ci amanar abokan rayuwarsu.
Labarai
Samu kari