Hotuna: Daliban firamare a Katsina sun gaji da gafara sa, sun fara ginawa kansu ajujuwan karatu

- Cike da mamaki, al'ajabi da alhini hotunan wasu yara suna gina ajinsu ya cika kafafen sada zumunta

- Yaran na taimakawa ne wajen gina azuzuwan karatunsu da kasa ne saboda basu da ko daya

- Lamarin ya faru ne a yankin Rafin Barwa dake gundumar Kahutu ta karamar hukumar Danja a Katsina

Hotunan wasu yara sun fara yawaita a kafofin sada zamuntar zamani bayan da suka gina azuzuwan karatunsu da kasa.

Jaridar rariya ce ta fara wallafa hotunan tare da bayyana yadda yaran suka gina azuzuwan karatu da kasa.

Hotuna: Daliban firamare a Katsina sun gaji da gafara sa, sun fara ginawa kansu ajujuwan karatu

Hotuna: Daliban firamare a Katsina sun gaji da gafara sa, sun fara ginawa kansu ajujuwan karatu
Source: Facebook

Kamar yadda wallafar ta nuna, yaran na tallafawa ne da gina azuzuwan karatun saboda basu da ko daya

Inda abun ya faru ya kasance yankin Rafin Barwa na gundumar Kahutu, karamar hukumar Danja dake jihar Katsina, kamar yadda wani Suleiman Sa'idu Kahutu ya bayyana.

Hotuna: Daliban firamare a Katsina sun gaji da gafara sa, sun fara ginawa kansu ajujuwan karatu

Hotuna: Daliban firamare a Katsina sun gaji da gafara sa, sun fara ginawa kansu ajujuwan karatu
Source: Facebook

Hotuna: Daliban firamare a Katsina sun gaji da gafara sa, sun fara ginawa kansu ajujuwan karatu

Hotuna: Daliban firamare a Katsina sun gaji da gafara sa, sun fara ginawa kansu ajujuwan karatu
Source: Facebook

Hotuna: Daliban firamare a Katsina sun gaji da gafara sa, sun fara ginawa kansu ajujuwan karatu

Hotuna: Daliban firamare a Katsina sun gaji da gafara sa, sun fara ginawa kansu ajujuwan karatu
Source: Facebook

KU KARANTA: Yadda mijin mahaifiyata ya nemi lalata dani lokacin da nake dauke da ciki - Jaruma

Hakan dai na nuni da cewa daliban sun tunzura ne kuma sun gaji da gafara sa basu ga kaho ba, ganin cewa a wannan lokacin gwamnati ba wai ta damu da cigaba a bangaren iliminsu bane

Wannan abu da daliban suka yi ya jawo hankalin mutane da dama, inda ake ganin hakan shine mafita guda daya a wajen talakan Najeriya, ma'ana ya tashi tsaye ya fita harkar gwamnati.

Hotuna: Daliban firamare a Katsina sun gaji da gafara sa, sun fara ginawa kansu ajujuwan karatu

Hotuna: Daliban firamare a Katsina sun gaji da gafara sa, sun fara ginawa kansu ajujuwan karatu
Source: Facebook

Hotuna: Daliban firamare a Katsina sun gaji da gafara sa, sun fara ginawa kansu ajujuwan karatu

Hotuna: Daliban firamare a Katsina sun gaji da gafara sa, sun fara ginawa kansu ajujuwan karatu
Source: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Online view pixel