Mutuwar Emmanuel Abiodun Adewale Alogbo, shugaban cocin Cherubim and Seraphim Movement na duniya baki ɗaya, ta jawo saƙonnin ta'aziyya daga al'ummar Kiristoci.
Mutuwar Emmanuel Abiodun Adewale Alogbo, shugaban cocin Cherubim and Seraphim Movement na duniya baki ɗaya, ta jawo saƙonnin ta'aziyya daga al'ummar Kiristoci.
Wata tankar yaki ta sojoji a ranar Litinin, 30 ga watan Disamba, ta kama da wuta a Damaturu, jihar Yobe inda hakan ya yi sanadiyar tashe-tashen ababen fashewa da dama daga motar.
Wata mamba a majalisar wakilai, Honorable Wumi Ogunlola ta yi watsi da rade-radin da ke yawo na cewa majalisar dokoki na tara yan a bi yarima a sha kida ne, inda ta jadadda cewa ba dukkanin bukatun Shugaban kasa Muhammadu Buhari y
Al’amarin mawaka masu rera wakokin Hausa musamman wadanda suke danganta kawunansu da masana’antar Kannywood na samun tagomashi sakamakon suna buga wakoki na gani na fada dake kayatar da masu sauraro.
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Aliko Dangote, ya bayyana cewa kamfanoninsa guda biyu dake yankin Apapa sun yi asarar fiye da biliyan N25 a cikin shekaru biyu sakamakon cunkuson ababen hawa da ake samu a yankin. Dangote ya
Kwamitin da gwamnatin jihar Kano ta kafa a kan karin albashi ya kammala aikinsa tare da cimma matsaya yayin zamansa na ranar 19 ga wata a kan fara biyan sabon karin albashin daga karshen watan Disamba na shekarar 2019. Bisa sabon
Wasu Sanatoci 2 da Gwamna 1 sun fara harin ajiye siyasa. Ike Ekweremadu, Danjuma Goje, da Rt. Hon. Amin Masari za su ajiye kambu na siyasa a 2023 a Najeriya.
Sabon Kwamishinan kudin jihar Zamfara, Rabiu Garba-Gusau, ya bankado cewa tsohon gwamna Abdulazeez Yari ya kirkiro Ma’aikatan karya 4, 972, wanda ake ware masu albashi.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shawarci maasan 'yan Najeriya a kan yadda zasu gina kyakyawar rayuwar aure mai inganci. A ranar Juma'a ne 27 ga watan Disamba ne shugaban kasar yayi wannan kiran ga matsan Najeriya. Ya bukace s
Babban jigon jam’iyyar APC ya yi matukar kokari wajen tabbatar da yuwuwar mulkin shugaban kasa Muhammadu Buhari. Tun daga hawan shi mulki na farko har zuwa tazarcensa a 2019. Hakan yasa mutane suke tunanin ko zuciyarsa ta darsu da
Labarai
Samu kari