Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Manyan rikice-rikice 5 da suka faru a Kannywood a 2019
Breaking
Manyan rikice-rikice 5 da suka faru a Kannywood a 2019
daga  Aminu Ibrahim

Furodusoshi sun bayyana cewa ba a siyan fina-finai a wannan shekarar saboda nuna shi da ake kadai a sinima. Hakazalika anyi fadace-fadace tsakanin 'yan wasa wanda hakan ya jawo tashin-tashina kala-kala a masana'antar. Ga manyan al