Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Sanata ya bukaci Buhari ya saki El-Zakzaky
Sanata ya bukaci Buhari ya saki El-Zakzaky
daga  Aminu Ibrahim

Shugaban marasa rinjaye na Majalisar Dattawa, Sanata Eyinnaya Abaribe, a ranar Talata ya yi kira ga fadar shugaban kasa ta karasa abinda ta fara ta sako Sheikh Ibrahmm El-Zakzaky da sauran wadanda ke halin da ya ke ciki kamar tsoh

Yadda na rasa N25bn a Legas - Dangote
Breaking
Yadda na rasa N25bn a Legas - Dangote
daga  Aminu Ibrahim

Attajirin dan kasuwan Afirka kuma shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Aliko Dangote ya ce cinkoson da ke hanyar tashan jirgin ruwa na Apapa ya janyo wa kamfaninsa asarar kudin shiga da ya kimanin Naira biliyan 25 a tsakanin sheka