Jami’ar Jos da ke Filato ta dakatar da karatu tare da gayyatar ɗalibai taron gaggawa saboda matsalar tsaro da wasu munanan abubuwan da suka faru a jami’ar.
Jami’ar Jos da ke Filato ta dakatar da karatu tare da gayyatar ɗalibai taron gaggawa saboda matsalar tsaro da wasu munanan abubuwan da suka faru a jami’ar.
Kungiyar Take It Back ta shirya zanga-zangar kasa baki ɗaya ranar 5 ga Agusta, tana zargin gwamnatin Tinubu da gazawa kan tsaro, tsadar rayuwa da tauye 'yanci.
Uwargidar shugaban kasa, Aisha Buhari ta karrama jaririn da aka fara haihuwa na farko a sabuwar shekarar 2020, a karamin asibitin dake garin Gwagwa, na babban birnin tarayya Abuja.
An zargi tsohon dan kwallon kafar jami'ar Texas, Michael Egwuagu da kashe 'yar uwarshi a ranar Juma'a. Ya amsa laifinshi a wani faifan sautin muryar bayan mutuwar Jennifer Ebichi, kamar yadda 'yan sanda suka sanar...
Rundunar sojin saman Najeriya a ranar Laraba ta bayyana sauyin wajen aiki da tayi wa Air Vice Marshals 36 da Air Commodore 40. Rundunar sojin saman ta sanar da hakan ne ta bakin kakakin rundunar, Air Commodore Ibikunle Daramola, y
An shiga rudani a gidan marayu na Du Merci da ke unguwar Narayi a Kaduna a karamar hukumar Chikun yayin da jami'an Hukumar kana fataucin mutane (NAPTIP) suka kai sumame gidan suka kwashe marayun. Daily Trust ta ruwaito cewa jamian
Wasu mutane sanye da kakin sojoji sun yi awon gaba da wani dan kasuwa mai suna Allhaji Ibrahim Musa Gashash wanda aka fi sani da Sardaunan Matasa, daga gidansa dake Kakuri. Mutanen sun kai 20 kuma sun isa gidansa ne wajen karfe 3
Shugaban cocin Living Christ Gospel, a Najeriya da kasar waje, Dr Nathaniel Olorunsho, ya bayyana cewa akwai bukatar yan Najeriya su yi addu’a da azumi domin karkatar da annobar da ke shekarar 2020 sannan kuma su kasance cikin alk
Tsohon kasurgumin dan bindiga, kuma shugaban tubabbaun yan bindigan jahar Zamfara, Muhammadu Bello ya bayyana yadda haduwarsa ta kasance da kwamishinan Yansandan jahar, Usman Nagogo a dokar dajin Shinkafi.
Kungiyar gwamnonin yankin Arewacin Najeriya 19 sun dauki alkawarin cigaba da aiki kafada da kafada da shugaban kasa Muhammadu Buhari domin kawo cigaba mai daurewa ga jama’an Arewa da ma yankin gaba daya.
Sashin kula da labarkatun man fetur na DPR ya rufe gidajen mai 10 da na iskar gas guda 4 a jihar Kaduna sakamakon laifuka daban-daban. Shugaban DPR ba yankin Arewa maso yamma, Isa Tafida ya sanar da manema labarai hakan yayin wan
Labarai
Samu kari