Rundunar IRGC ta Iran ta ce ta lalata jiragen F-35 guda uku a sansanin Azraq na Jordan, tare da yin alƙawarin mayar da martani kan hare-haren Amurka.
Rundunar IRGC ta Iran ta ce ta lalata jiragen F-35 guda uku a sansanin Azraq na Jordan, tare da yin alƙawarin mayar da martani kan hare-haren Amurka.
Wani alƙalin kotun Shari'a a jihar Katsina ya tsere ta taga bayan 'yan bindiga sun kai hari kotu suna neman shi, lamarin da ya sake tayar da hankalin mazauna yankin.
Wani dan Najeriya mai suna Obinna ya dage da sana’a don samun madogara a rayuwarshi yayin da yake zama a Dubai. Obinna dai ya rungumi sana’ar gasa masara ne don dogaro da kanshi a kasar da ba tashi ba...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Juma'a, ya ce 'yan Najeriya ba zasu cigaba da zuwa kasashen ketare don neman magani, kamar yadda jaridar The Punch ta bayyana. "Yan Najeriya suna wahala wajen tafiya kasashen ketare don neman
Wani barawo a jihar Legas da yak ware a sane da yankan aljihu a ya bayyana yadda yake yanka zakara bayan kowanne kwanaki uku don zoben tsafinsa ya kasance da rai. Wanda ake zargin mai shekaru 25, ya shiga hannu rundunar ta musamma
Kamfanin dillanci labaran Najeriya ya ruwaito cewa an kara wa jami'an 'yan sanda76 girma a jihar Kaduna. Sun hada da DCP uku, ACP goma sha hudu, CSP bakwai da wasu jami'ai 50 dake hukumar 'yan sandan jihar.
Gwamnatin jihar Zamfara ta ware kudi har naira miliyan biyar don gyaran sansanin ;yan bautar kasa na jihar dake karamar hukumar Tsafe a kasafin kudinta na 2020. Kwamishina habaka matasa da wasanni, Abdulkadir Buhari ne ya bayyana
Rushe kasuwannin Dam Magaji da Sabon Gari a birnin Zazzau ya jawo wa 'yan kasuwa da wadanda suka dogara dasu tsananin kunci da tashin hankali. Hakan kuwa ya jefa su cikin wani mawuyacin hali, kamar yadda da yawansu suka sanar.
Wani kwamiti da fitaccen dan jarida Jaafar Jaafar ya kafa ya yi kasafin zunzurutun kudi har naira miliyan biyar domin inganta rayuwar shahararriyar zabiyar nan Magajiya Dambatta...
Wata budurwa ‘yar Najeriya ta bayyana halin butulci da cin amana ga saurayinta. Duk da dai saurayin ba na waje bane, dan uwanta ne na jini amma bai sani ba...
Babban Limamin Kubwa a Abuja, Malam Abdurrahim Yahaya Muhammad ya ce masaukin da suka ba wa wasu masu sana’ar achaba a makarbarta a garin, ya matukar taimakawa wajen jaddada tsaro da kuma magance kutsen da wasu matsafa keyi...
Labarai
Samu kari