Musabaqar Al-Kur'ani mai girma: Jihar Kaduna da Kano sun ciri tuta a gasar bana

Musabaqar Al-Kur'ani mai girma: Jihar Kaduna da Kano sun ciri tuta a gasar bana

Umar Kabir daga jihar Kaduna da Diya’atu Sanni Abdulkadir daga jihar Kano sun zama gwarazan shekara a gasar Musabaqar Al-Kur'ani kasa karo na 34 da aka kammala yau Asabar, 4 ga watan Junairu, 2020 a jihar Legas.

Gasar karatun Al-Kur'anin da gidauniyar Musabaqah Al-Kur'ani tare da cibiyar ilmin addinin Musulunci dake jami'ar Usmanu Danfodiyo Sokoto suka shirya ya kaddama ranar Juma'ar da ta gabata inda mai alfarma sarkin Musulmai ya bude.

Hazikan mahaddata Al-Qur'ani maza da mata, yara da manya daga jihohin Najeriya 36 sun yi musharaka a Musabaqar a bangarorin daban-daban.

Bangarorin sun da hada Hizbi 60 da tafsiri, Hizbi 60 babu tafisri, Hizbi 40, Hizbi 20, Hizbi 10, da Hizbi 2.

Bayan kwashe mako daya ana fafatawa, an sanar da sakamakon gasar na bangarorin daban-daban.

Ga yadda sakamakon ya kasance:

Hizbi 2 (Maza)

3-Kaduna

2- Anambra

1- Lagos

Hizbi 2 (Mata)

3- Abuja

2- Lagos

1- Kaduna

Hizbi 10 (Maza)

3- Borno

2- Zamfara

1- Kano

Hizbi 10 (Mata)

3- Lagos

2- taraba

1- Gombe

Hizbi 20 (Maza)

3- Borno

2- Adamawa

1- Bauchi

Hizbi 20 (Mata)

3- Plateau

2- kwara

1- Borno

Hizbi 40 (Maza)

3- Kaduna

2- Plateau

1- Jigawa

Hizbi 40 (Mata)

3- Kaduna

2- Adamawa

1- fct Abuja

Hizbi 60 (Maza)

3- Borno

2- Gombe

1- Kaduna

Hizbi 40 (Mata)

3- Adamawa

2- fct Abuja

1- Zamfara

Hizbi 60 da Tafsiri (Maza)

3- Zamfara

2- Niger

1-Kaduna ( Gwarzon shekara)

Hizbi 60 da Tafsiri (Mata)

3- Zamfara

2-Katsina

1-Kano ( Gwarzuwar shekara)

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Tags:
Online view pixel