Rundunar IRGC ta Iran ta ce ta lalata jiragen F-35 guda uku a sansanin Azraq na Jordan, tare da yin alƙawarin mayar da martani kan hare-haren Amurka.
Rundunar IRGC ta Iran ta ce ta lalata jiragen F-35 guda uku a sansanin Azraq na Jordan, tare da yin alƙawarin mayar da martani kan hare-haren Amurka.
Wani alƙalin kotun Shari'a a jihar Katsina ya tsere ta taga bayan 'yan bindiga sun kai hari kotu suna neman shi, lamarin da ya sake tayar da hankalin mazauna yankin.
An shiga cikin wani tashin hankali bayan Boko Haram sun yi awon gaba da Shugaban CAN. Ana zargin ‘Yan Boko Haram ne su ka sace Shugaban Kiristoci a Jihar Adamawa.
Wata mata mai suna Hauwa Lawan mai shekaru 30 a garin Rurum, ta tura kishiyarta cikin rijiya tare da goyonta. Hauwa ta tura Zuwaira ne da ke goye da Mustafa mai shekara daya da rabi cikin rijiya. A yayin da rundunar ‘yan sanda suk
Mun kawo jerin wasu fitattun Gwamnonin Najeriya 5 da su ke da Digiri fiye da daya. Dama can Umara Zulum da Ben Ayade sai da su ka zama Farfesa kafin zama Gwamna
Yayin da sanyi ya yi kamari, Hukumar NIMET ta ce za a ga iskar buji mai duhu a wasu Yankuna yau. Hukumar ta yi hasashen cewa sanyin da za ayi a wasu Jihohi zai kai 6℃.
Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un! Allah ya yiwa wata mata mai dauke da cikin watanni takwas rasuwa dalilin saran maciji da sukayi gamo a Ban daki a unguwar Kinkinau, jihar Kaduna. Rariya ta ruwaito.
Hukumar lura da wutan lantarkin Najeriya NERC a ranar Asabar ta sanar da karin farashin wutan lantarkin fadin tarayya fari daga ranar 1 ga watan Junairu, 2020.
Funtua ya yi wannan jawabi ne a ranar Asabar yayin tattaunawa da aka yi da shi wani shiri mai suna The Morning Show a gidan talabijin na Arise. Uban kungiyan Kungiyoyin masu jaridu ta Najeriya (NPAN) ya ce 'yan kabilar Igbo ba su
Ana kiranta da diya mai gaskiya kuma abar gasgatawa. Kyakyawa ce ta ajin farko kuma ta auri manzo Allah SAW a shekarun karshe na rayuwarshi. Idan har za a kira sunan Sayyada Aisha, za a danganta shi da ilimi, soyayya, yarda da hak
Wata kotun majistare dake zaman a Noman's land a ranar Juma'a ta bukaci da a adana mata wani dan bautar kasa mai suna Jepthan Peter Makwin dake hidimar kasa a karamar hukumar Bebeji ta jihar Kano dake fuskantar zargin kisan yaro m
Labarai
Samu kari