Rundunar IRGC ta Iran ta ce ta lalata jiragen F-35 guda uku a sansanin Azraq na Jordan, tare da yin alƙawarin mayar da martani kan hare-haren Amurka.
Rundunar IRGC ta Iran ta ce ta lalata jiragen F-35 guda uku a sansanin Azraq na Jordan, tare da yin alƙawarin mayar da martani kan hare-haren Amurka.
Wani alƙalin kotun Shari'a a jihar Katsina ya tsere ta taga bayan 'yan bindiga sun kai hari kotu suna neman shi, lamarin da ya sake tayar da hankalin mazauna yankin.
Mun fahimci cewa farashin waya da ‘data’ na iya tashi sama a Najeriya a dalilin matakin da gwamnatocin jihohi su ka dauka na kara kudin RoW.
Rahotanni sun kawo cewa wani katoton karfe ya fado daga can saurarin samaniya, inda ya sauka a wani kauye da ke garin Tania a yankin Damagaram na kasar Nijar. An tattaro cewa faruwar wannan lamari ya girgiza mazauna yankin.
Tsananin tahin hankali ya auku tsakanin dakatatun shuwagabannin kananan hukumomin jihar Imo da kwamitin rikon kwarya na jihar, a jiya ya kawo babban rudani wanda yayi ajalin mutuwar wani kansila Hakan ta auku ne bayan da wani dan
Gwamnan wanda ya bayar da umurnin a ranar Litinin ya roki mazauna jihar da su kai rahoton irin wadannan wurarren siyar da gas din ba tare da bata lokaci ba zuwa ga gwamnati domin daukar matakin gaggawa.
Wani mutum mai suna Wasiu Ibrahim ya samu munanan raunika bayan da yayi kokarin lalatawa tare da satar taransfoma a yankin Araromi dake babban titin Ilesa zuwa Akure a jihar Osun. Wanda ake zargin ya fado kasa warwas tare da miyag
Dakarun Hisbah sun isa filin jirgin saman ne domin dauko shugabansu wanda jirginsa zai sauka da misalin karfe 2:00 na rana. Sai dai, kokarin manema labarai na jin ta bakin mahukuntan filin jirgin sama ya ci tura, kasancewar sun ki
Mun samu labarin cewa jami'an Hukumar EFCC su na ta bugawa da Shehu Sani a kan zargin cin kudin ‘Dan kasuwa Alhaji Sani Dauda mai ASD.
Wani jigon arewa kuma wanda ya kafa kungiyar dattawan arewa, Alhaji Tanko Yakasai, ya caccaki gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari kan tabarbarewar wutar lantarki a Najeriya.
Wani mazaunin yankin da ya nemi a boye sunansa ya bayyana cewa daya daga cikin 'yan bindgar ya rasa ransa yayin musayar wuta da sojojin. Mazauna yankin sun shiga cikin zulumi da zaman dar-dar bayan samun labarin cewa dakarun soji
Labarai
Samu kari