Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Yan bindiga sun yi garkuwa da wani babban jigon APC
Yan bindiga sun yi garkuwa da wani babban jigon APC
daga  Aisha Musa

Rahotanni sun kawo cewa yan bindiga sun yi garkuwa da wani dan jam’iyyar All Progressives Congress (APC), James Ajulo a jihar Ondo. Ajulo ya kasance shugaban jam’iyyar mai mulki a Akungba-Akoko a karamar hukumar Akoko ta kudu maso

Mutuwa rigar kowa: Darektan hukumar kwana - kwana ta Kano ya mutu
Breaking
Mutuwa rigar kowa: Darektan hukumar kwana - kwana ta Kano ya mutu
daga  Mudathir Ishaq

Jaridar Solabase dake Kano ta rawaito cewa wani dan uwa ga marigayin mai suna Ibrahim Umar ya ce Malam Sagir Madaki ya mutu ne da yammacin ranar Talata a asibitin koyarwa na Aminu Kano bayan takaitacciyar rashin lafiya. An yi masa

An sako gwamnan APC a gaba a kan kokarin korar musulmai
Breaking
An sako gwamnan APC a gaba a kan kokarin korar musulmai
daga  Aminu Ibrahim

Kungiyar kare hakkin musulmai (MURIC) sun caccaki gwamnan jihar Ondo, Oluwarotimi Odunayo Akeredalu a kan zarginsa da ake da kokarin korar musulmai daga jihar. Wata zanga-zangar lumana da musulman suka yi ta tashi bayan da jami’an

Jerin Coci-coci 10 da aka mayar Masallatai a duniya
Jerin Coci-coci 10 da aka mayar Masallatai a duniya
daga  Abdul Rahman Rashid

Daya daga cikin wasiyyar karshe da manzon Allah (SAW) ya yi shine haramta wariyar launin fata da asabiyyanci inda yace: Dukkanmu daga Annabi Adam muke, kuma Annabi Adam daga tabo aka halliceshi.