Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Iran vs Amurka: Shugaba Trump ya yi amai ya lashe
Breaking
Iran vs Amurka: Shugaba Trump ya yi amai ya lashe
daga  Aminu Ibrahim

A ranar Asabar ne Trump ya wallafa a shafinsa na Twitter cewa Amurka ta gano wuraren 52 a Iran ciki har da wurare da ke da matukar muhimmanci ga al'addun Iran da za ta kai hari muddin Iran ta kai hari a Amurka ko wuraren da Amurka