Labarai

Labarai Zafafan Labaran

A kalla mutane 11 sun mutu a wani hatsarin mota a Kano
Breaking
A kalla mutane 11 sun mutu a wani hatsarin mota a Kano
daga  Mudathir Ishaq

A kalla mutane 20 ne rahotanni suka bayyana cewa sun rasa ransu a wani hatsarin mota da ya faru a Kano ranar Laraba. Jaridar The Nation ta rawaito cewa shaidar gani da ido ya sanar da ita cewa hatsarin ya afku ne a kauyen Tsaida d

Shugaban PDP ya yanke jiki ya fadi matacce a Kogi
Breaking
Shugaban PDP ya yanke jiki ya fadi matacce a Kogi
daga  Aisha Musa

Shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na Kogi ta yamma, Mista Taiwo Kola-Ojo ya mutu. Ojo ya yanke jiki ya fadi sannan ya mutu a yammacin ranar Talata, 7 ga watan Janairu yayinda ya ke buga wasan Kwallo na tennis.

Rana ba ta karya: INEC ta sa lokacin da za ayi zabuka 28
Rana ba ta karya: INEC ta sa lokacin da za ayi zabuka 28
daga  Aisha Musa

Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta c eta shirya tsaf don gudanar da zabuka 28 da suka yi saura a fadin jihohi 11 na tarayya. Shugaban INEC, Farfesa Mahmoud Yakubu ya bayyana hakan yayinda ya ke jawabi ga manema labarai.