Jerin Farfesoshi 18 dake zawarcin kujerar shugaban jam'iar Ahmadu Bello dake Zariya

Jerin Farfesoshi 18 dake zawarcin kujerar shugaban jam'iar Ahmadu Bello dake Zariya

Akalla farfesoshi 18 da suka nemi kujerar shugabancin jami'ar Ahmadu Bello dake Zariya, jihar Kaduna aka zaba domin tantancesu.

An kaddamar da shirin ne saboda wa'adin Shugaban jami'ar na yanzu, Farfesa Ibrahim Garba, zai kare a watan Afrilu, 2020.

A shekarar 2019, kwamitin shugabancin jami'ar ABU ta tallata kujerar domin wadanda suka cancanta su nema.

Jerin Farfesoshi 18 dake zawarcin kujerar shugaban jam'iar Ahmadu Bello dake Zariya
ABU Zariya
Asali: UGC

Ga jerin wadanda ke zawarcin kujerar:

1. Farfesa Lawal Saidu,

2. Farfesa Doknan Decent Danjuma Shemi,

3. Farfesa Musa Hassan,

4. Farfesa Sadiq Zubairu Abubakar,

5. Farfesa Ezzedeen M. Abdulrahman,

6. Farfesa Abdullahi Mohammed,

7. Farfesa Kabiru Bala,

8. Farfesa Zakari Mohammed,

9. Farfesa Kabir Sabitu

10. Farfesa Isa Marte Hussaini

11. Farfesa Abdullahi A. Umar

12. Farfesa Ibrahim Musa Umar

13. Farfesa Abubakar Sani Sambo

14. Farfesa Shafi’u Abdullahi

15. Farfesa Ibrahim Mu’uta

16. Farfesa Idris Isa Funtua

17. Farfesa Sani Ahmed Miko

18. Farfesa Nuhu Mohammed Jamo

Daily Trust ta bada rahoton cewa Farfesa Ibrahim Mu'uta ya janye daga takarar.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel