Binciken Majalisar Wakilai ya gano sabbin bayanai kan PFIPC, yayin da shugaban ma’aikatan gwamnati ya amince da gazawar tantance takardu kafin amincewa.
Binciken Majalisar Wakilai ya gano sabbin bayanai kan PFIPC, yayin da shugaban ma’aikatan gwamnati ya amince da gazawar tantance takardu kafin amincewa.
Wani alƙalin kotun Shari'a a jihar Katsina ya tsere ta taga bayan 'yan bindiga sun kai hari kotu suna neman shi, lamarin da ya sake tayar da hankalin mazauna yankin.
Jami'an rundunar sojin Najeriya a halin yanzu suna harar maboya da sansanin 'yan ta'adda dake dajin Jibia a jihar Katsina, in ji jaridar Daily Trust. Majiyoyi masu karfi sun tabbatar da cewa sun ji ruwan wuta kuma sun ga ababen ha
Babban faston katolikan jihar Sokoto, Matthew Kukah, ya ce banbancin gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari da yan Boko Haram shine Bam wajen kokarin Musuluntar da Najeriya.
Wata babbar kotu a jihar Kano wacce ta samu jagorancin Jastis Nuradeen sagir a ranar Laraba, ta dage sauraron shari'a da dattawan jihar Kano wadanda suka samu jagorancin Bashir Tofa, zuwa ranar 27 ga watan Janairu.
Wani bababn fasto akasar Kenya mai suna Nganga ya sab aba wa jama’a mamaki mai tarin yawa. Mutane da yawa na ganinsa a matsayin mafi kwarewa a drama a cikin fastocin Afirka. Amma kuma sai wani fassto na kasar Uganda ya nuna masa b
Biyo bayan kisan da Amurka ta yi ma babban kwamandan Sojan Iran, Janar Qassem Sulaiman, shugaban kasar Amurka, Donald J Trump ya sanar ma duniya manufarsa na ganin ya sasanta da gwamnatin kasar Iran.
Shugaban tubabbun 'yan bindigar jihar Zamafara ya sadu da gwamnan jihar a daji don kara duban yarjejeniyar zaman lafiya da suka yi da Gwamna Muhammad Matawalle a watan Yuni na shekarar da ta gabata, cewar kwamishinan 'yan sanda, U
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya ce babu dan Amurkan da ya samu rauni a harin bama-bamai masu linzamin da Iran ta kai sansanin Sojin Amurka dake Iraqi ranar Laraba.
Jami’ar Bayero ta Kano ta shirya wani babban taro a kan harshen Hausa domin karrama wata baturiya yar kasar Poland, Farfesa Nina Pawlak da ta kwashe tsawon shekaru 50 tana bincike tare da karantar da harshen Hausa a jami’a.
Wani dalibi da ya ci gajiyar tsarin tallafin karatu kyauta na tsohon gwamnan jahar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, Ibrahim Garba ya dauki nauyin karatun dalibai fiye da 150 a makarantun gaba da sakandari da dama a ciki da wajen
Labarai
Samu kari