Binciken Majalisar Wakilai ya gano sabbin bayanai kan PFIPC, yayin da shugaban ma’aikatan gwamnati ya amince da gazawar tantance takardu kafin amincewa.
Binciken Majalisar Wakilai ya gano sabbin bayanai kan PFIPC, yayin da shugaban ma’aikatan gwamnati ya amince da gazawar tantance takardu kafin amincewa.
Wani alƙalin kotun Shari'a a jihar Katsina ya tsere ta taga bayan 'yan bindiga sun kai hari kotu suna neman shi, lamarin da ya sake tayar da hankalin mazauna yankin.
Akwai wasu lamurran rayuwa da ya kamata su zama sirri. Babu amfani a watsa su a kafafen sada zumuntar zamani don suna kawo kalubale ga tsaro. Ga takwas daga ciki don a kiyaye...
An binciko hannun tsohon Gwamnan jihar Imo na APC, Rochas Okorocha, cikin badakala. Wani kwamiti ya ce Rochas Okorocha ya yi sama-da-fadi da N6b a Jihar Imo.
Tauraron hip-hop, Lil Wayne ya bayyana bukatarshi ta ziyartar Najeriya. Bukatar nan ta biyo baya ne a makonni kadan bayan da mawakiyar gambarar nan ta kasar Amurka, Cardi B ta kawo ziyara Najeriya...
Takarar Bode George za ta kawowa Jagoran APC Tinubu cikas a zaben 2023. Yanzu haka Bode George ya batawa Yaran Bola Tinubu rai da shirin fitowa takara.
Mun tattaro maku Jerin Gwamnonin da har yanzu shari’ar su ta ke gaban kotu a Najeriya. Gwamnonin sun hada da Abdullahi Ganduje, Bala Mohammed, Ahamdu Fintiri da sauransu.
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce ba zai taba bari kasar Iran ta mallaki makamin nukiliya ba muddin yana kan karagar mulki duk da ya nuna ba allamun ba zai sake kai mata harin soja ba bayan harin makami mai linzami da ta kai a sa
Duk da dokar dake haramta mu'amala tsakanin jinsi daya a Najeriya, Google ta bayyana cewa akwai yuwuwar cigaba da mu'amalar jinsi tare da hauhawa a Najeriya...
Majalisar kasar Amurka ta bayyana abin da za ta yi wa Trump game da yaki da Iran inda ta ce za ta taka masa burki. Amma Sanatocin Jam’iyyar Trump su ke da rinjaye a majalisar dattawa.
Gungun yan bindiga sun kaddamar da hari a garin Beni dake cikin karamar hukumar Neja, inda suka yi awon gaba da babban limamin Masallacin Juma’an garin, Malam Umar Muhammad.
Labarai
Samu kari