Wani alƙalin kotun Shari'a a jihar Katsina ya tsere ta taga bayan 'yan bindiga sun kai hari kotu suna neman shi, lamarin da ya sake tayar da hankalin mazauna yankin.
Wani alƙalin kotun Shari'a a jihar Katsina ya tsere ta taga bayan 'yan bindiga sun kai hari kotu suna neman shi, lamarin da ya sake tayar da hankalin mazauna yankin.
Wani alƙalin kotun Shari'a a jihar Katsina ya tsere ta taga bayan 'yan bindiga sun kai hari kotu suna neman shi, lamarin da ya sake tayar da hankalin mazauna yankin.
Fadar shugaban kasa ta nuna fushinta kan ayyukan jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), cewa jam’iyyar ce babbar matsala guda ga shugabanci nagari da chanji a kasar.
Wani hargitsi ya kara rincabewa a kasar Afirka ta kudu bayan 'yan yankunan Keimoes da Upington na Arewacin a kasar Afirka ta Kudun, a safiyar Alhamis, sun ba 'yan Najeriya da 'yan sauran kasashen duniya sa'o'i 12 su tattara su bar
Kwamishinar shari'a ta jihar Kaduna, Jastis Aisha Dikko, tace makomar shugaban kungiyar musulmai mabiya akidar shi'a, Malam Ibrahim El-Zakzaky ta dogara ne a hannun kotu. Kwamishinar ta sanar da hakan a ne wata takarda da ta fitar
Cikin kuskure Kasar Iran ta baro jirgin saman Ukraniyar da yayi hadari ranar Laraba, inda dukkan mutanen ciki 176 suka hallaka, jami'an kasar Amurka sun tabbatar.
Hukumar Hizbah, shiyar jihar Jigawa a ranar Alhamis ta sanar da cewa ta kashe auren dole 330 da aka gudanar a shekarar 2019 bayan amaren sun gudu daga gidajen.
Bankin duniya yayi hasashen hauhawar tattalin arzikin Najeriya da kashi 9.1 a 2020, ya kara da cewa cigaban tattalin arzikin har da kungiyar tattalin arziki ta Afirka ta Yamma zai daidaitu da kashi 6.4.
Kungiyar kula da tattalin arziki ta SERAP a ranar Alhamis tayi kira ga hukumar yaki da rashawa ta EFCC a kan ta hanzarta sakin Shehu Sani, kamar yadda jaridar Daily Nigerian ta ruwaito. Idan zamu tuna, Sani, wanda ya wakilci jihar
Shuwagabannin kungiyar Malaman jami’o’in Najeriya, ASUU sun ki yarda su bayyana ma manema labaru sakamakon tattaunawar da suka yi da shugaban kasa Muhammadu Buhari a fadar gwamnati Aso Rock Villa game da IPPIS.
Hukumar yaki da fasa kauri ta sanar da samun gagarumar nasara a shekarar 2019 inda ta tara makudan kudi da suka kai naira tiriliyan 1.341 a matsayin kudaden shiga daga harajin da take amsa daga watan Janairu zuwa Disamba na shekar
Labarai
Samu kari