Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Kotu ta aike da shugaban NCAC zuwa gidan kurkuku
Kotu ta aike da shugaban NCAC zuwa gidan kurkuku
daga  Aminu Ibrahim

Alkalin ya bayar da umurnin a cigaba da ajiye a gidan gyaran halin har zuwa lokacin da 'ya canja halinsa na rashin mutunta umurnin kotu". An bayar da umurnin saka Runsewa a gidan yari ne a ranar Alhamis bayan ya ki biyaya ga umurn