Labarai

Labarai Zafafan Labaran

'Yan bindiga sun yi garkuwa da matar dan majalisa a Jigawa
Breaking
'Yan bindiga sun yi garkuwa da matar dan majalisa a Jigawa
daga  Aminu Ibrahim

'Yan bindiga sun yi garkuwa da matar Haruna Dangyatun, dan majalisa jihar Jigawa mai wakiltar mazabar Miga. Abdu Jinjiri, kakakin rundunar 'yan sandan jihar, ya ce 'yan bindiga uku ne suka yi awon gaba da Zahra'u haruna a ranar As