Wani alƙalin kotun Shari'a a jihar Katsina ya tsere ta taga bayan 'yan bindiga sun kai hari kotu suna neman shi, lamarin da ya sake tayar da hankalin mazauna yankin.
Wani alƙalin kotun Shari'a a jihar Katsina ya tsere ta taga bayan 'yan bindiga sun kai hari kotu suna neman shi, lamarin da ya sake tayar da hankalin mazauna yankin.
‘Yan sandan Osun sun kama Sakataren Gwamnatin Jihar, Teslim Igbalaye, da wasu mutum biyar bayan samame a gidansa, inda aka gano ₦4.8m da wasu kayayyaki.
Matashiyar budurwa mai suna Amaka ta hadu da ajalinta a hannun iyayenta. Amaka ta fara soyayya ne da saurayinta mai suna Ibrahim Lawal tun tana babbar makarantar sakandire a garin Legas. Soyayyarsu tayi nisa don iyayen Ibrahim...
Zuwan Hanan a jirgin shugaban kasa Muhammadu Buhari ne ya kawo cece-kuce a kafafen sada zumuntar zamani. Mutane da yawa sun kushe al'amarin domin anyi amfani da jirgin sama ne na sojin saman Najeriya don biyan bukatar ta. Jaridar
Gwamnan jahar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya kwana a wani sansanin yan gudun hijira inda ya raba ma yan gudun hijiran bargunan rufa guda 1,675 domin maganin sanyi.
Babu shakka, wata ranar dole ku ne za ku karbi ragamar mulki a kasar nan saboda haka ya kamata ku kasance cikin shiri na daukan wannan babban nauyin. Ya kamata ku shirya karbar mulki. Wasu kungiyoyi za su bijiro da batun kabila d
Yan bindiga sun kai wa wani sojan saman Najeriya (NAF) hari a Unguwan Yako a hanyar Birnin Gwari da ke jihar Kaduna.Sojan mai suna Mukhtar Ibrahim ya mutu sakamakon raunin da 'yan bindigan suka masa yayin harin.
An shaidawa majiyar Legit.ng cewa an yi wa mutane uku yankan rago kuma an bar gawarwakin su a gefen babban titi kusa da Auno. An kuma gano cewa 'yan ta'addan sun yi awon gaba da mutane bakwai da karfi da yaji bayan kashe mutane uk
Bangaren koke na gwamnatin jihar Kano da hukumar yaki da almundahanar kudade, a ranar Alhamis ta yi kiar ga babbar kotun jihar da ta soke bukatar karin duba shari;ar da sarki Kano, Muhammad Sanusi II ya shigar.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal a ranar Juma’a, 10 ga watan Janairu ya yi umurnin fara biyan ma’aikata karancin albashi na 30,000 wanda aka aiwatar a jihar.
Gwamnatin jihar Osun tayi kira ga masu abincin siyarwa a jihar da su bar mummunan salon da suke amfani dashi wajen dafa nama da sarrafa rogo zuwa gari. Sau da yawa masu gidan cin abinci kan yi amfani da kwayar fanadol...
Labarai
Samu kari