Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Gobe kotun koli zata raba gardama tsakanin Ganduje da Abba
Gobe kotun koli zata raba gardama tsakanin Ganduje da Abba
daga  Abdul Rahman Rashid

Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje, na jam'iyyar APC da abokin hamayyarsa, Abba Kabir Yusuf, sun bayyana yadda kyautata zaton samun nasara a kotun kolin da za'a zauna gobe Litinin, 13 ga watan Junairu, 2020.

Mutuncin rundunar sojojin Najeriya ya zube - Gwamna Wike
Breaking
Mutuncin rundunar sojojin Najeriya ya zube - Gwamna Wike
daga  Mudathir Ishaq

Wike ya bayyana hakan ne ranar Lahadi yayin da ya halarci Coci domin bikin ranar tunawa da gudunmawar mazan jiya. A cewar gwamnan, 'yan Najeriya ba zasu karrama dakarun sojojin da ake hada baki da su domin tafka magudin zabe ba.