Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Da dumi-dumi: 'Yan bindiga sun sace hakimi a Kano
Breaking
Da dumi-dumi: 'Yan bindiga sun sace hakimi a Kano
daga  Aminu Ibrahim

An gano cewar 'yan bindigan sun kutsa ne har cikin uwar ɗakan Yamma misalin ƙarfe 3 na dare kuma suka yi awon gaba da shi kamar yadda LIB ya ruwaito. A cewar wani abokinsa, Auwal Mustapha Iman, har yanzu masu garkuwa da mutanen ba

Ba zan iya cika sharrudan beli ba - Maina ya koka a kotu
Ba zan iya cika sharrudan beli ba - Maina ya koka a kotu
daga  Abdul Rahman Rashid

Afam Osigwe, Lauyan Abdul Rashid Maina, tsohon shugaban kwamitin tsaftace harkan fansho ya bayyana cewa Maina fa ba zai iya cika sharrudan belin da babban kotun tarayya dake Abuja ta kakaba mai ba.