Rahotanni sun ce Kanal Mohammed Ma’aji ya bai wa malaman Musulunci miliyoyin Naira domin addu'a, yayin da malaman suka ce sun yi kokarin hana shirin juyin mulki.
Rahotanni sun ce Kanal Mohammed Ma’aji ya bai wa malaman Musulunci miliyoyin Naira domin addu'a, yayin da malaman suka ce sun yi kokarin hana shirin juyin mulki.
Yayinda yake sauraron shari'ar kotun koli kan zaben gwamnan jihar Bauchi, gwamna Bala Mohammed, wand ake kwance a asibiti a birnin Landan ya turo wasika kan wasu masu shirya masa tuggu daga cikin gidansa.
Kotun koli a ranar Litnin ta fitittiki Emeka Ihedioha na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) matsayin gwamnan jihar Imo. Kotun kolin ta alanta Hope Uzodinma na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) matsayin zakaran zabe
Babban alkalin tarayya, Sihaq Bello, ya rantsar da sabbin alkalai uku na kotun daukaka karar shari'a. Bello, wanda shine shugaban kwamitin shari'a na tarayya, yayi kira ga sabbin alkalan da su tabbatar da adalci ba tare da tsoro b
Gwamnan jahar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai ya amince da nadin Manjo Garba Yahaya Rimi mai ritaya a matsayin sabon shugaban hukumar kula da dokokin hanya ta jahar Kaduna, KASTLEA.
Gwamnatin tarayya ta bayyana rundunar tsaro na sa kai da gamayyar gwamnatocin jahohin kudu masu yammacin Najeriya, watau yankin yarbawa suka kafa mai suna ‘Amotekun’ a matsayin haramtacciyar rundunar tsaro.
Sabon gwamnan jihar Imo da kotu ta baiwa nasara a yau, Sanata Hope Uzodinma, ya ce kotu ta dawo masa da hakkinsa. Uzodinma, wanda yayi magana ta bakin mai magana da yawunsa, Declan Emelumba, ya ce tun kafin rana irin ta yau ya kas
Kotun koli ta kwace kujerar gwamnan Imo, Emeka Ihedioha, dan jam'iyyar PDP tare da tabbatar da Hope Uzodinma, dan jam'iyyar APC a matsayin halastaccen zababben gwamnan jihar. Kotun, mai alkalai bakwai a karkashin jagorancin alkali
Mutane da dama sun kone kurmus bayan wata babbar tankar dakon man fetir ta kama d wuta a kauyen Agudo dake jahar Benuwe a ranar Talata, 14 ga watan Janairu, haka zalika gidaje da dama sun kone.
Kafin hakan, dan sanda mai gabatar da kara, Insifekta Jimah Iseghed, ya fada wa kotun cewa wanda ake zargin ya aikata laifin ne da misalin karfe 10:00 na safiyar ranar 7 ga watan Disamba, 2019, a garin Iba. Ya shaida wa kotun cewa
Labarai
Samu kari