Rahotanni sun ce Kanal Mohammed Ma’aji ya bai wa malaman Musulunci miliyoyin Naira domin addu'a, yayin da malaman suka ce sun yi kokarin hana shirin juyin mulki.
Rahotanni sun ce Kanal Mohammed Ma’aji ya bai wa malaman Musulunci miliyoyin Naira domin addu'a, yayin da malaman suka ce sun yi kokarin hana shirin juyin mulki.
Wani dan kasuwa mai suna Anthony Okoli ya shiga hannun jami'an 'yan sandan farin kaya inda ya kwashe makonni goma. Tuni kuwa ya maka su kotu tare da bukatar diyyar naira miliyan 500. A karar da Okolie ya shigar a babban kotun tara
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada tsohon Darakta Janar ba hukumar tsaro na farin kaya (DSS), A.A. Gadzama, a matsayin Shugaban makarantar tsaro na kasa wato National Institute for Security Studies (NISS).
Hukumar kashe gobara ta jihar Sokoto ta tabbatar da barkewar gobara a tsohuwar kasuwa da ke Sokoto wacce ta kona shaguna 20. Lamarin ya fara ne da misalin karfe 11:00 na daren ranar Litinin sannan ya ci gaba har zuwa karfe 2:00.
Abdulfatah Ahmed, tsohon gwamnan jihar Kwara ya karyata zargin da Gwamna Abdulrahman Abdulrazak ya yi a kan gwamnatinsa. Abdulrazak ya yi zargin cewa gwamnatin Ahmed ta siyar wa da abokai da makusanta kadarorin gwamnati guda 110.
Wani shugaban makarantar sakandire a jihar Legas mai suna Samson Adeyemo, ya bayyana dangantakar da ke tsakanin shi da wasu tagwaye biyu a makarantar da yake shugabanta...
Kimanin mutane 35 suka rasa rayukansu kuma an yi awon gaba da 58 sakamakon harin bazatan da yan bindiga suka kai garuruwa 10 a karamar hukumar Chikun da Birnin Gwari na jihar Kaduna.
Tsohon shugaban kasa a mulkin soja, Janar Ibrahim Babangida (mai ritaya) ya bayyana cewa zamanin juyin mulki ya dade da wucewa a Najeriya, cewa lallai wawan soja ne kadai zai yi irin wannan yunkuri.
Alkalan Kotun kolin Najeriya bakwai sun hallara domin cigaba da sauraron kara da yanke hukunci na karshe kan zaben gwamnoni bakwai a yau.
Wani Fasto ya tashi jina-jina sakamakon fitowar bororon roba daga Injilar da ya ke wa’azi. Nan aka rufe shi da duka, shi kuma ya shiga rusawa jama’a ihu ayi masa rai.
Labarai
Samu kari