Rahotanni sun ce Kanal Mohammed Ma’aji ya bai wa malaman Musulunci miliyoyin Naira domin addu'a, yayin da malaman suka ce sun yi kokarin hana shirin juyin mulki.
Rahotanni sun ce Kanal Mohammed Ma’aji ya bai wa malaman Musulunci miliyoyin Naira domin addu'a, yayin da malaman suka ce sun yi kokarin hana shirin juyin mulki.
Zababben gwamnan jihar Imo, Sanata Hope Uzodinma, ya bada umurnin daskare dukkan asusunan gwamnatin jihar Imo daga ranar Talata, 14 ga watan Junairu, 2020.
Kamar dai a wasan kwaikwayo lamarin ya faru. Wani boka mai suna Ekwe-baba ne ake zargi da dirkawa matar fasto ciki bayan shekarun da ta dauka bata haihuwa...
Kotun majistare ta Ebuta Meta dake jihar Legas ta garkame wani mutum mai shekaru 27 mai suna Damilola Farojoye a kan zargin shi da ake da bugewa tare da kashe wata ma'aikaciyar kamfanin Honeywell mai suna Omokhogie Francis...
Alkali ya bukaci a adana Wani matashi mai shekaru 18 kuma dan damfarar yanar gizo a gidan yari na Ikoyi a jihar Legas. Ana zargin Victor Oji ne da laifin bankawa budurwar shi wuta wanda hakan yayi sanadiyyar mutuwarta a Iba cikin.
Rundunar 'yan sandan jihar Imo ta cafke wata budurwa mai suna Ijeoma a kan zarginta da ake da amfani da jinin al'adarta don yi wa saurayinta girki. Da farko ta musanta amma daga baya ta amsa laifinta tare da tabbatar da cewa...
Masu garkuwa da mutane sun je Makaranta sun yi gaba da Malamai a bakin aiki jiya. ‘Yan bindigan sun shiga Makaranta rana tsaka sun sace Malamai biyu.
Mun kawo jerin wasu badakalolin da sabon Gwamnan Jihar Imo da kotu ta nada ya taba shiga a tarihi. Hope Uzodinma dai ba bakon EFCC ba ne.
Shugaba Muhammadu Buhari ya yabawa kotun koli kan 'juriya da jarumtaka' na mayarwa Sanata Hope Uzodinma na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, nasarar lashe zaben ranar 9 ga watan Maris na 2019 a Imo. Shugaban kasar ya yi wa
Majalisar Alkalan kotun koli guda bakwai a karkashin jagorancin babban Alkalin Alkalai, Mai sharia Tanko Muhammad ne suka zartar da hukuncin, inda suka ce Sanata Hope ya lashe zaben ranar 9 ga watan Maris.
Labarai
Samu kari