Labarai

Labarai Zafafan Labaran

An kama sojan da ya kashe mai sayar da takalma a Kaduna
An kama sojan da ya kashe mai sayar da takalma a Kaduna
daga  Aminu Ibrahim

Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna sun tabbatar da kama wani jami'in soja da aka ce ya kashe wani mai sayar da takalma a Kaduna. Mai magana da yawun 'yan sandan, DSP Yakubu Sambo ya tabbatarwa Daily Trust labarin inda ya ce tuni an