Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Asirin wani likitan bogi ya tonu a Kano
Breaking
Asirin wani likitan bogi ya tonu a Kano
daga  Aminu Ibrahim

Bayan ya kwashe shekaru masu yawa yana aiki a matsayin likita, wani mutum da aka bayyana cewa likitan bogi ne ya shiga hannun hukuma a jihar Kano. Hukumar kula da lafiya na jihar Kano (PHIMA) da ke karkashin ma'aikatan lafiya ta k