Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Yanzun nan: An dakatar da wasu sarakuna 2 a Zamfara
Breaking
Yanzun nan: An dakatar da wasu sarakuna 2 a Zamfara
daga  Aisha Musa

Gwamnatin jihar Zamfara ta sanar da dakatar da wasu sarakunan gargajiya guda biyu a jihar. Sanarwar ta fito ne daga ma’aikatar harkokin kananan hukumomi da masarautun jihar, kuma sanarwar ta bayyana cewa tuni dakatarwar ta fara ai