Rahotanni sun nuna gwamnan Kaduna, Uba Sani, ya yanke shawarar zaɓar Kirista daga Kudancin Kaduna a matsayin mataimakinsa domin daidaita tikitin APC a 2027.
Rahotanni sun nuna gwamnan Kaduna, Uba Sani, ya yanke shawarar zaɓar Kirista daga Kudancin Kaduna a matsayin mataimakinsa domin daidaita tikitin APC a 2027.
'Yan daba sun kai hari cibiyar rabon PVC ta INEC a Osun, sun kwashe fakitoci uku na katunan zaɓe. Rundunar 'yan sanda ta fara bincike domin kamo maharan.
Shugaban karamar hukumar Tafawa Balewa na rikon kwarya, Barista Kefas Magaji wanda aka fi sani da “Peace catalyst” ya hada guiwa da shugabannin kungiyar ma’aikatan sufuri ta karamar hukumar wajen rage kudin mota daga Tafawa...
Ministan walwala da ci gaban kasa, Sadiya Umar Farouq ta ce masu aikin N-Power bai kamata su daga hankulansu ba don kuwa gwamnati na shirye-shriyen yadda zasu kammala aiyukansu. Faruq ta sanar da hakan ne a Abuja yayin da ta kai..
Sai dai bayan watanni 18 da bayar da shi belin, hukumar ta EFCC ta gaza gurfanar da shi a gaban kotu kan zargin da ta ke masa na samun wasu kudade masu yawa ta haramtattun hanyoyi. Okonkwo ya yi karar hukumar kan tsare shi ba bisa
Tsohon dan takarar shugabancin kasa karkashin jam'iyyar APC, Adamu Garba ya shiga cikin zantukan da ake yi a kan auren mace fiye da daya a Musulunci. Matashin ya bayyana cewa yana alfahari da auren mace fiye da daya kuma yana...
An aurar da Maimuna tana da shekaru 13 a duniya amma mijinta ya mutu bayan watanni biyar wanda ake zargin ta ka kisan shi. An kama ta bayan wannan harin da yayi sanadiyyar mutuwar mijinta amma an dakata har zuwa bayan shekaru biyu
Kamar yadda shafin Linda Ikeji ya ruwaito, hukumar 'yan sandan jihar Enugu ta yi wa wani miji kiran gaggawa bayan wata wallafa a kan shi da wani yayi. Wani bawan Allah ya bukaci taimakon jama'a a shafin tuwita don neman mafita...
Da ya ke jawabi yayin taron manema labarai da aka gudanar a ranar Juma'a, 31 ga watan Janairu, Lai Mohammed ya ce tuni sun tuntubi 'yan Najeriya 16 da ke zaune a birnin Wuhan. Ya kara da cewa gwamnatin tarayyar Najeriya ba za ta i
Wani sojan Najeriya mai suna Bilyamin Ladan Mada ya wallafa wani rubutu a shafin shi na Facebook mai matukar ban mamaki. Yayi magana ne a kan sirri a rayuwar auren Musulunci. Sojan ya bayyana cewa Ubangiji ya ba maza damar auren..
Citta na daya daga cikin sinadarenn da a koda yaushe ake iya samunsu tare da sarrafa su. Hakazalika ana iya samunta a kowanne lokacin shekara. Amma kuma abun mamaki ne yadda ba mu dauke ta da wani muhimmanci ba duk da tana da matu
Labarai
Samu kari